Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; A daren jiya lahadi ne mutane bututun gasa ya fashe a jihar Cross River a kudu maso gabacin kasar.
Rahoton ya ci gaba da cewa; Wasu karin mutanen 10 sun jikkata.
Kawo ya zuwa yanzu dai babu wani cikakken bayani daga hukuma akan abinda ya haddasa jawo fashewar gasa din.
A baya an sha samun tashin gobara saboda kokarin dibar mai da mutane su ke yi daga bututun da su ke fasawa, wanda kuma kan ci rayuka da yawa.